Hotunan jirgi mai saukar Ungulu da jami'an tsaro yayin da suke zarya a filin Sallar Idi na Abuja
- Yau Talata Musulmai suka gudanar da bikin babbar Sallah a Najeriya kamar sauran kasashe
- Kafin wannan shagali dai hukumomin tsaro sun dauki matakai da dama don bayar da kariya ga rayuka da dukiyoyin al'uamma domin tabbatar da yin bukukuwan cin zaman lafiya
A yayin da musulmai suka nufi masallaci a babbam birnin tarayya Abuja domin gudanar da Sallar Idin Babbar sallah, an saka jami'an tsaro domin caje jikin mutane don tabbatar da tsaro yayin gudanar da ibadar.


KU KARANTA: Hari la yau: ‘Yan bindiga sun sace matar malamin addini bayan sun kashe shi
Kafin gudanar da Sallar an hangi jirgi mai sukar angulu yana ta shawagi a sararim samaniya duk da kuwa da cewa an wadata yankin masallacin da jami’an tsaro a kan titin zuwa filin sauka da tashin jirage na Abuja inda aka gudanar da sallar idin.



Latsawannandominsamunsabuwarmanhajarlabarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmunadandalinsadazumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idankuna da watashawarakobukatarbamulabari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng