Masallacin Nimra da ake budewa sau daya a shekara

Masallacin Nimra da ake budewa sau daya a shekara

Masallacin Nimra da ke filin Arfat da ke Makkah, nan ne Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya gabatar da hudubarsa ta karshe.

Ana gudanar da hudubar aikin Hajji kowacce ranar tara ga watan Dhul Hajji a cikin masallacin.

Ana bude masallacin ne sau daya a shekara.

Masallacin Nimra da ake budewa sau daya a shekara
Masallacin Nimra da ake budewa sau daya a shekara

Har ila yau a masallcin ne mahajjata ke yin sallar Azahar da La'asar, dukka dai a ranar ta Arfa.

KU KARANTA KUMA: Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a yau Litinin

Yana da matukar wahala ga dukkan mahajjata su je masallacin lokacin aikin Hajji saboda cunkoso.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel