Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a yau Litinin

Hukumomi a kasar Saudiyya sun sauya suturar dakin Ka’aba a yau Litinin, 20 ga watan Agusta.

Duk shekara ana cire rigar sannan a maye gurbinta da sabuwa ranar tara ga watan Dhu Al-Hijjah, wanda ya yi daidai a ranar Litinin 20 ga watan Agusta na wannan shekarar.

Ana kiran rigar da suna "Kiswa" a Larabce, sannan kuma launinta baki ne tare da ratsin ruwan gwal.

Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a yau Litinin
Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a yau Litinin

KU KARANTA KUMA: Babu gwamnatin da tayi abunda Buhari yayi - Clark

Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a yau Litinin
Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a yau Litinin

Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a yau Litinin
Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a yau Litinin

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel