Hotunan baikon Priyanka Chopra
An yi baikon fitacciyar jarumar fina - finan Bollywood da Hollywood Priyanka Chopra da masoyinta Nick Jonas a yau Asabar dinnan a birnin Mumbai na kasar Indiya

An yi baikon fitacciyar jarumar fina - finan Bollywood da Hollywood Priyanka Chopra da masoyinta Nick Jonas a yau Asabar dinnan a birnin Mumbai na kasar Indiya.
A hotunan da suka dora a shafukansu na sada zumunta, sun nuna irin shauki na so da kauna dake tsakanin su.
Za a ga hotunan sun nuna su tare da kuma 'yan uwansu da iyayen su.
DUBA WANNAN: Kundin Kannywood: Yanda Rarara yayi min hanyar shiga wasan Hausa - Hauwa Mama





Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng