Kyakyawar matashiya Fadila Mu’azu ta rasu a mumunan hatsari a hanyarta na dawowa daga makaranta

Kyakyawar matashiya Fadila Mu’azu ta rasu a mumunan hatsari a hanyarta na dawowa daga makaranta

Yan uwa da abokan arziki na wata kyakyawar matashiya sun shiga alhini bayan ta rasu sakamakon hatsarin hanya.

Marigayiyar da aka ambata da suna Fadila Mu’azu ta kasance daliba a jami’ar Sokoto. Abun bakin ciki Fadila ta hadu da ajalinta bayan karban darasi.

Rubutun ya bayyana cewa anyi gaggawan kaita asibiti domin ceto rayuwarta. Sai dai ta rasu a ranar 17 ga watan Yuli, yan kwanaki bayan hatsarin. Labarin wadda shafin Hausa ta wallafa ya nemi jama’a su yi mata addu’a.

KU KARANTA KUMA: Yan iska sun lalata ayyukan da Dino Melaye yayiwa al’umman mazabarsa wanda za’a kaddamar a gobe (hotuna)

Ga rubutun a kasa:

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel