Labari mai dadi: An sake gano man fetur kwance makil a wani kauyen arewacin Najeriya
Bayan gano man fetur a wasu sassan jihohin Bauchi da Borno, wata tawagar ma'aikatan hukumar NNPC dake bincike ta kara gano man fetur kwance a kauyen Kambari dake karamar hukumar Karim Lamido a jihar Taraba. Kamfanin dillancin man fetur na kasa (NNPC) ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ta fitar a yammacin jiya, Laraba.
DUBA WANNAN: Badakalar cin hancin N15bn: Kotu ta tsayar da ranar yankewa Bafarawa hukunci bayan shekaru 9 ana tafka shari'a
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng