Kalli hotunan rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu

A ranar 5 ga watan Afrilu da muke ciki ne wasu 'yan fashi da makami suka ci karensu babu babbaka a garin Offa dake jihar Kwara.

Gungun 'yan fashin sun dira a garin da tsakar rana tare da fara kai hari ofishin 'yan sanda dake garin inda suka suka wata jami'ar hukumar dake bakin aiki.

Kalli hotunan rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu
Rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu

Bayan harin ofishin 'yan sandan ne sai 'yan fashin suka wuce ya zuwa bankunan dake garin inda suka shafe tsawon sa'o'i suna tafka barna ba tare da tsoro ko shayin komai ba.

DUBA WANNAN: Kisan dan mamba a majalisar wakilan Najeriya: Hukumar 'yan sanda ta saka ladan miliyan N8m

'Yan fashin sun lalata bankuna tare da balle ma'ajiyar kudi da yin awon gaba da miliyoyin Naira. Kazalika sun hallaka mutane da dama yayin fashin.

Kalli hotunan rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu
Rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu

Kalli hotunan rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu
Rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu

Kalli hotunan rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu
Rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu

Saidai daga baya hukumar 'yan sanda ta ce ta kama mutane 7 daga cikin 'yan fashin bayan sun gudu sun bar motoci guda bakwai da suka dauka a harabar bankunan da suka yi fashin.

DUBA WANNAN: Gwamna ya zubar da hawaye bayan rattaba hannu a kan kasafin kudi, karanta dalilinsa

Yanzu dai al'amura za a iya cewa sun dawo daidai a garin na Offa har jama'a sun koma bakin harkokinsu na kasuwanci da kuma yau da kullum kamar yadda zaku iya gani cikin hotunan da jaridar ku mai farinjini Legit.ng tayi tattaki ya zuwa garin domin kawo maku.

Kalli hotunan rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu
Rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu

Kalli hotunan rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu
Rayuwar mutane a garin Offa dake jihar Kwara bayan harin 'yan fashi na ranar 5 ga watan Afrilu

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng