Labari cikin Hotuna: Janar Yusuf ya isa Legas domin kaddamar da wasu manyan ayyuka
- A jiya Talata, wakilin shugaban tsaro kuma babban hafsan sojan kasar nan ya kai ziyara Ikko
- Ya kaddamar da ayyuka a cibiyoyin hukumar ta soji
- An samar da sabbin ababen more rayuwa da kayan aiki ga sojojin jihar
Ziyarar ta shugaban sojin Najeriya ta bude sabbin gine-gine da cibiyoyi da ajje sabbin kayan aiki a barikoki dake jihar.
DUBA WANNAN: Ashe 54 ne suka mutu a harin baya-bayan nan na Zamfara
Ayyukan sun hada da barikin Bonny Cantonment da ma Nigerian Army College of Logistics (NACOL) student’s hostel inda aka bude sabbin dakuda domin dalibai masu koyon aikin soja
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng