Labari mai dadi: Majalisar Tarayyah ta bayyana ranar da za'a amince da kasafin kudin 2018
Majalisar Tarayyah ta bayar da sanarwan cewa za'a gabatar da kasafin kudin shekarar 2018 a gaban Majalisar a ranar 19 ga watan Afrilu kuma za'a amince da kasafin kudin a ranar 24 na watan Afrilun.
Kamar yadda jaridar Premium Times ta ruwaito, wannan sakon na dauke cikin wata sanarwa ce da ta fito daga bakin kakakin Majalisar Wakilai na kasa, Yakubu Dogara a ranar Laraba.
KU KARANTA: Yadda wani mutum a Nasarawa ya jefa diyar sa a rijiya bisa zargin maita
Mista Dogara ya ce an cinma matsayar ranakun amincewa da kasafin kudin ne bayan tattaunwa tsakanin Majalisar Wakilai da Majalisar Dattawa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng