Za a bude sabon hedkwatar kungiyar Izala a garin Jos a ranar Asabar (hotuna)
1 - tsawon mintuna
Za a bude sabon hedkwatar kungiyar Izala a garin Jos babban birnin jihar Plateau a ranar Asabar, ga watan Fabrairu.
Shugaban kungiyar, Sheik Sani Yahaya Jingir ne zai jagoranci bude taron.
Ga hotunan ginin a kasa:
KU KARANTA KUMA: ‘Yan Najeriya da suka dawo daga kasar Libya sun bayyana irin bakar wahalar da suka sha a kasar
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng
Tags: