Gwamna Badaru ya yi wa matar da ta haifi yan hudu sha tara ta arziki (hotuna)
Gwamna Jihar Jigawa Alhaji Badaru Abubakar ya yi wa matar da ta haifi 'yan hudu sha tara ta arziki.
Gwamnan ya samu wakilcin shugaban karamar hukumar Babura Alhaji Muhammadu Ibrahim Zaki, zuwa garin Kurfai, domin kai tallafin kayan masarufi da Gwamnan ya bayar ga mai jegon.
'Yan Uwa da al'ummar garin sun yi mutukar murna da farin ciki dangane da wannan karramawa na gwamnan.
Ga hotunan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Boko Haram: Mataimakiyar sakataren Majalisar Dinkin Duniya Amina Mohammed ta ziyarci garin Bama (hotuna)
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng