An kama wani matashi yayinda yake yunkurin yin kudin jini da iyayen shi (bidiyo)
1 - tsawon mintuna
Jami’an rundunar yan sandan Special Anti-robbery Squad, sun kama wani matashi da yayi ikirarin cewa shekarunsa 24 sannan kuma ya kammala makaranta a yayinda yake kokarin amfani da kayan iyayenshi don kudin jini.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng