Hotunan ziyarar da malamai karkashin jagorancin Sheikh Dahiru Bauchi suka kaiwa Buhari a yau
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin wasu manyan malaman addinin Islama yau a fadar gidan gwamnatin tarayya, Asovilla, dake birnin tarayya, Abuja, karkashin jagorancin Shehun Malami kuma shugaban darikar Tijjaniyya a Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
DUBA WANNAN: Harin masallaci yayin sallar juma'a ya yi sanadiyar mutuwar mutum 54 a Masar
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng