Hanyoyin inganta lafiya 5 da manja ke yi ga dan Adam
Shi dai manja ya samo asali ne daga bishiyar kwakwa ta manja wanda a turance a ke kiranta Oil Palm Tree. Manja ya kunshi sunadarai kamar haka: Vitamin A, beta-carotene, vitamin E da kuma antioxidants.
Manja ya shiga idon duniya ne tun shekaru aru-aru sakamakon binciken masana kiwon lafiya da suka bankado irin cututtukan da yake warkarwa a jikin dan Adam.
Sakamakon wannan bincike mutanen da na kasar Masar suka yi masa lakabi da man waraka mai tsarki.
Wannan sunadarai na manja suna inganta lafiyar Adam ta hanyoyi kamar haka:
1. Ciwon Daji
2. Cututtukan kwakwalwa da na idanu
3. Cutar Hawan Jini da cututtukan zuciya
KARANTA KUMA: 'Yan Najeriya 500 su na garkame a gidajen Kaso na Kasar Sin - Hadimar Shugaba Buhari
4. Zazzabin cizon sauro
5. Rage teba da nauyin jiki.
Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng