Dubi Hotunan Manyan Kwamandojin Boko Haram Da Sojin Najeriya Su Ka Kashe
1 - tsawon mintuna
A ranar talatar da ta wuce ne hukumar sojin Najeriya ta bakin mai magana da yawun ta, Sani Kuka Sheka, fitar da sanarwar kashe wasu mayakan boko haram masu yawa ciki har da wasu manyan kwamandojin mayakan da su ka hada da; Abubakar Benishek, Modu Bako, da Audu Kubuiri.
DUBA WANNAN: Budaddiyar Wasika zuwa ga Abubakar Shekau, daga Mubarak Bala: Martani na sakon Bidiyon Boko Haram
Kanal Sani Kuka Sheka Usman ne ya wallafa hotunan a shafin sa na sada zumunta na yanar gizo.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng
Tags: