Hawan Sallah: Hotunan shahararen mawaki Korede Bello da abokinsa Yariman Kano Adam Ashraf Lamido Sanusi
Shararen mawakin nan na mavins record mai suna Korede Bello yazo jihar Kano domin yin bikin sallah tare da Abokinsa, yariman Kano Adam Ashraf Lamido Sanusi.
Sunyi kwalliya irin ta sarauta sanye da babban riga da rawani, sannan suka fita cikin gari a kan dawakansu domin karkare shagulgulan sallah na Hawan Fanisau.
Ga dai hotunan nasu daga kasa.
Mawaki Korede Bello sanye da babban riga da rawani a hawan fanisau
DUBA WANNAN: Rabaran Fada Mbaka yayi fashin baki akan abin da zai faru bayan kafuwar Biafra
Yarima Adam Ashraf Lamido Sanusi tareda da abokinsa Korede Bello suna jinjina.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kana kana da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng