Lafiya jari: Illolin jinkirta yin fitsari 5 a jikin mutum

Lafiya jari: Illolin jinkirta yin fitsari 5 a jikin mutum

Hakika rike ko jinkirta yin fitsari a dai dai lokacin da mutum yake jin sa abu ne mai matukar hadari ga lafiyar dan adam don kuwa ko ba komai fitsari najasa ne ko a musulunci wanda kuma fitar dashi daga jikin dan adam yake da matukar alfanu ga lafiya.

Masana harkokin lafiya na duniya sun yi ittifakin cewa jinkirta yin fitsarin yana da illoli da dama da yakan jazawa dan adam.

Lafiya jari: Illolin jinkirta yin fitsari 5 a jikin mutum
Lafiya jari: Illolin jinkirta yin fitsari 5 a jikin mutum

Legit.ng ta tattaro masu daga cikin illolin yin hakan guda 5 domin masu karatu su dauki izna su bari idan suna yi a baya.

1. Yana jaza kawo cutar koda da ake kira ‘Kidney stones' da turanci.

2. Rashin karfin kasar mara ko kugu tare da kuma bangaren jikin da ke hana fitsari fita a kowani lokaci wanda ake kira da ‘Pelvic Floor’ a turance.

3. Zafi a mara wanda shima mummunar cuta ce mai zaman kanta.

4. Ciwon ciki.

Asali: Legit.ng

Online view pixel