Hotunan yarima Sadiku Bayero da amaryarsa gimbiya Sa’adatu

Hotunan yarima Sadiku Bayero da amaryarsa gimbiya Sa’adatu

Aure abune mai matukar daraja. Abune na taimakon juna a ko wani yanayi!

Mutun na aure ne a lokacin dag a wanda zuciyarsa ta aminta da ita, wanda da zaran kun kalli juna sai kuji farin ciki da annashiwa. Abune da ake burin ya zamo na har abada.

Sun kasance tare tsawon shekaru da dama amma a wannan shekarar ne Allah ya yi kasancewarsu a matsayin mata da miji.

KU KARANTA KUMA: Dalilin da ya sa na fito a Barauniya – Hafsa Idris

Hotunan yarima Sadiku Bayero da amaryarsa gimbiya Sa’adatu
Hoto: Instagram/lilbature

Don haka ne muka kawo maku kyawawan hotuna na wadannan maáurata da suka yi matukar dacewa da junansu wato yarima Sadiku Abubakar da amaryarsa gimbiya Saádatu.

Hotunan yarima Sadiku Bayero da amaryarsa gimbiya Sa’adatu
Hoto: Instagram/lilbature

Dukkansu biyu sun kasance marayu domin Allah yayi wa mahaifansu maza rasuwa, Allah ya ji kansu da rahma, ya kuma sa aljannah ce makomarsu!

Sadiku ya kasance dag a marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero.

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel