Rayuwar Falamata bayan ta gudu daga gida saboda Boko Haram
1 - tsawon mintuna
Falamata ta gudu daga gida a Banki shekaru uku da suka wuce saboda Boko Haram. Ta shiga kungiyar IOM ta shafin tunanin mutum da kiwon lafiya a kawar da sansani inda ta na zaune a Bama
Fala aka horar da bayar da shawara ga 'yan sansanin, kuma tana amfani da albashinta ta saya beads wa sauran mata don suma su koyi aikin hannu. Sannu da aikatawa!
Kasance tare da Legit.ng Hausa a koda yaushe.
(Hotuna daga IOM Nigeria)
Asali: Legit.ng