Wata mata ta haifi ýa mace bayan tsawon shekaru 14 ba da (hotuna, bidiyo)

Wata mata ta haifi ýa mace bayan tsawon shekaru 14 ba da (hotuna, bidiyo)

Wasu maáurata ýan Najeriya da aka ambata da suna Mista da Misis Nwanegbo sunyi godiya fa Allah bayan ya basu haihuwar ýa mace.

Legit.ng ta tattaro cewa maáuratan sun yi fama da rashin haihuwa na tsawon shekaru 14 kafin Allah ya basu haihuwar ýa mace.

A cewar wani mai amfani da shafin Facebook, Princewill Ironuma, maáuratan sun kaddamar da jaririyar tasu a coci a ranar Lahadi, 30 ga watan Yuli.

Ironuma ya bayyana cewa maáuratan sun yi maatukar farin ciki da wannan kyauta da Allah ya yi masu.

Wata mata ta haifi ýa mace bayan tsawon shekaru 14 ba da (hotuna, bidiyo)
Wata mata ta haifi ýa mace bayan tsawon shekaru 14 ba da Hoto daga shafin Facebook: Princewill Ironuma

KU KARANTA KUMA: Ka ji abin da Makarfi ya fadawa Obasanjo game da hana sa zama Shugaban kasa da yayi a 2007

Kalli bidiyon a kasa:

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel