Yadda na kashe mazaje 100 na kuma lalatawa 70 al'aurar su - Inji wata shahararriyar karuwa

Yadda na kashe mazaje 100 na kuma lalatawa 70 al'aurar su - Inji wata shahararriyar karuwa

Wata shahararriyar mai sana'ar karuwanci ta kasa-da-kasa yar asalin kasar Ghana ta bayyana yadda ta kashe mazajen da suka kai akalla 100 ta kuma lalatawa wasu 70 mazakutar su.

Wannan dai gogaggar karuwar mai suna Katrina Obenewaa ta yi wannan bayanin ne filla-filla a cikin wata fira da tayi da wata tashar rediyon FM a kasar Ghana mai suna Bryt FM.

Yadda na kashe mazaje 100 na kuma lalatawa 70 al'aurar su - Inji wata shahararriyar karuwa
Yadda na kashe mazaje 100 na kuma lalatawa 70 al'aurar su - Inji wata shahararriyar karuwa

Legit.ng ta samu labarin cewa taje ne wajen boka don ya kara bata dafa'in da zai sa tayi farin jini sosai inda daga nan ne fa duk namijin da ya sadu da ita to shikenan sai ya mutu kokuma mazakutar sa ta lala ce.

Daga karshe dai kuma ta kara da cewa tayi nadama sosai domin bayan da ta lura da abunda ke faruwa sai ta garzaya wajen bokan ta, a inda ya shaida mata cewa mazajen dake mutuwa shine sadaukarwata ga dodanni kuma ba zai yuwu a karya asirin ba.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng