Hotuna: Diyar Sarkin musulmi Sa'ad Abubakar II ta kamalla digiri a Ingila
1 - tsawon mintuna
A ranar Almamis 20 ga watan Yuli Fatima Abubakar diyar mai girma Sarkin musulmin Najeriya Sultan Muhammad Sa’ad Abubabakar ta kamalla karatun digirin ta a kasar Ingila daga jami’ar Brigton.
KUMA KU DUBA: Osinbajo yayi fashin aiki a jiya, ko meye dalili?
Cikin wanda suka hallarci bikin yaye daliban jam’ar sun hada da Sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar da kuma mai martaba sarkin kano Sanusi Lamido sanusi II. Ga hotunan bikin ranar yaye daliban a kasa.
Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng