Dubi naman dajin da sojojin Najeriya suka kamo daga Sambisa
1 - tsawon mintuna
- Dajin Sambisa maboyar yan Boko Haram ce
- Dama tun fil-azal dajin an ware shi ne don namun daji suji walwala a ciki
- Aladen daji na da maiko da dadi
A yakin da suke yi da ta’addanci, sojojin Najeriya sukan dan dana farauta da liyafa irin tasu ta mazan fama, a wannan karon sun sami sa’ar tarfa katoton mugun dawa mai maiko, sun kuwa bindige shi sun yi balangu da shi.
A hotunan zaku ga yadda suka yi bandar sa sa’annan suka yi bonfayarsu ta mazajen fama, da barasa da sowa, suka yanyanke namansa suka cinye
Duba Hotunan a kasa:
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Attajirin mai garkuwa da mutane
Asali: Legit.ng