Dandalin Kannywood: Mahaifin mawakiya Fati Nijar ya rasu

Dandalin Kannywood: Mahaifin mawakiya Fati Nijar ya rasu

- Tabbas la shakka, duk wani mai rai sai ya mutu.

- Allah ya yiwa mahaifin Mawakiya, Jaruma Fati Nijar rasuwa.

Legit.ng ta samu labarin cewa ya rasune bayan yayi gajeriyar rashin lafiya. Jarumai da yawa sun rashin mahaifansu wani uwa ya rasa wani kuma uba ya rasa.

Amadadin wannan dandali na mu muna yiwa Fati Nijar Ta'aziyya. dama sauran jarumai da sukayi rashi. dama mutanen dabasa harka ko sana'ar hausa fim, Allah Yaji kan musilman da suka rasu aduk inda suke aduniyar nan.

Dandalin Kannywood: Mahaifin mawakiya Fati Nijar ya rasu
Dandalin Kannywood: Mahaifin mawakiya Fati Nijar ya rasu

Mu ma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani. kuma dan Allah duk wani memba na wannan dandali muna barar addu'a akan marasa lafiyar mu na kannywood, dama wadanda bana kannywood ba muyi masu addu'a Allah ya kawo sauki yasa kaffarace.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel