Shahararrun ‘yan wasan Real Madrid 3 za su angwance a yau
Wannan karshen makon zai zo wa da Real Madrid da bukukuwan auren ‘yan wasan kungiyar ta yadda watakila sai dai a rarraba wadanda za su halarci bukukuwan kasancewar za a gudanar da aure-auren ne a birane da daban-daban.

Legit.ng ta samu labarin cewa Alvaro Morata zai angwance da amryarsa Alice Campello a gobe Juma’a a birnin Venice.
Lucas Vazquez zai angwance da amaryarsa Macarena a ranar Asabar a birnin Majadahonda
Sai Mateo Kovacic shi ma a ranar Asabar a Croaria.
Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da
Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng