Bahaushen Bobrisky kenan? Wani matashi a Arewacin Najeriya ya Furta cewa shi fatansa ya zama 'ya mace (Hotuna)
1 - tsawon mintuna
- Matashin ya sha kalubale sosai daga matasa maza da mata yan Arewacin Najeriya a yayinda hotunan nasa suka yadu
Kalubale da maganganu sunta yaduwa da gudanuwa a shafurfukan internet daga yan Arewa a yayinda hotunan matashin suka yadu sanye da kayan mata da adonsu.
a daga majiyoyinmu na Legit.ng rahotanni sun nuna cewa matashin yayi sha'awar hakan ne kuma yayi niyya hakan shiyasa ya fara daukar damarar kasancewa a yanayin nna 'yan mata da shigarsu.
KU KARANTA: Tambuwal: Jihar Sakkwato ta samarda ayyuka 27,166 a bangaren noma
Ga hotunansa nan kasa ku kara dubawa.
Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/
Ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng