DA DUMI-DUMI : Osinbajo, Namadi Sambo na ganawar sirri
1 - tsawon mintuna
Labarin da ke shigo man aba da dadewa ban a nuna cewa mukaddahin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, da tsohon mataimakin shugaban kasa, Arc Namadi Sambo, suna wata ganawar sirri a ofishin mukaddashin shugaban kasa.
A lokacin da ake bada wannan rahoto, suna cikin ganawar. Zuwa yanzu dai, babu wanda ya san dalilin da yasa Namadi ya zo fadar shugaban kasa bayan shekaru 2 da barin kujerar.
ku kasance tare da mu domin samun cikakken labarin......
https://www.facebook.com/naijcomhausa/#
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng
Tags: