Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Bayanai game da Alhaji Chanchangi

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Bayanai game da Alhaji Chanchangi

- Allah ya yi wa Alhaji Muhammad Bashar Chanchangi rasuwa

- Alhaji Ahmadu Chanchangi ya rasu ne a ranar Talata, 18 ga wata Afrilu a garin Kaduna

Allah ya yi wa shahararren dan kasuwar nan musamman a harkar sufurin jiragen sama, Alhaji Ahmadu Chanchangi rasuwa a ranar Talata, 18 ga wata Afrilu a garin Kaduna.

Alh. Chanchangi ya kasance mai tallafawa talakawa kuma wanda ya sadakar da dukiyansa don jihadi da ita da wajan daukaka Sunnah. Inji Legit.ng.

KU KARANTA KUMA: 'Yan sanda sun tarwatsa zanga zangar yan shi’a a Kaduna

Alh. Chanchangi mutum ne wanda kowane lokaci yana kasance da farin ciki.

Allah yaji kansa, ya gafarta masa ya kuma kai haske a kabarinsa. Amin

Rahmatullahi Alaihi.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ku kali bidiyon rikicin kudancin Kaduna

Asali: Legit.ng

Online view pixel