Yadda ma’aikatan gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari suka karbi dawowan shi yau
- Abba Kyari ya saka fararen kaya da duk murna a fiskan shi
- Da duk zargin mutuwa da aka yi wa shugaba, yau da ya shigo kasan da duk murna a fiskan mutane da sun je karbe shi
Ma’aikatan gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari sun tsaya cip-cip ne wajen jiran dawowan shugaban kasa Muhammadu Buhari.
KU KARANTA:Yadda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida
Ya dawo yau ne a dai dai karfe 7:45 na safe.
Baban ma’aikata na gidan shugaban kasa, Abba Kyari ya saka fararen kaya da duk murna a fiskan shi.
Ga kuma Femi Adeshina, mai ba shugaban kasa Buhari shawara akan arkan labari da sauran yan aiki kusa da shugaban.
Da duk zargin mutuwa da aka yi wa shugaba, yau da ya shigo kasan da duk murna a fiskan mutane da sun je karbe shi.
Asali: Legit.ng