'Yan gida daya masu kama daya an yi bikinsu a rana daya (Hotuna )
1 - tsawon mintuna
An daura auren wasu 'yan mata su biyu 'yan uwan juna kuma masu kama da juna a garin Zaria sun kuma sanya hotunan bikin na su tare da angwayensu a shafukan intanet domin nuna farin cikinsu.
An daura auren wasu 'yan mata su biyu Mariya da Ameirah kuma daga dukkannin alamu 'yan uwan juna ne domin sun yi kama.
An daura auren ne a garin Zaria, amaren da angwayensu sun kuma sanya hotunansu da angwayensu a shafukan intanet domin nuna farin cikinsu.
Ga dai hotunan amaren da angwayensu kamar yadda shafin Nairaland ya rawaito.
Mu ma a Legit.ng muna taya su murna da fatan Allah ya ba da zaman lafiya.
Asali: Legit.ng