HOTUNA: Ku kalli jarumar yar fina-finan Kannywood Faty Muhammad a sabbin hotuna

Wata fitaccen yar fina-finan Hausa ta wasan Kannywood ta saki wasu hotunanta kan shafinta

Ana bayar rahoto cewa Faty Muhammad, itace tsohuwar yar wasan a dandalin Kannywood. A jiya, Alhamis, 16 ga watan Faburairu ne ta tura ma masoyanta hotunan.

KU KARANTA KUMA: HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960

Kuma, wata kyakkyawar mace ta sa tabarau na mata acikin hotunan. Wasu gidajen jarida na ruwaito cewa, hotuna su tafi burge kowa.

Ku kasance tare da mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko anan https://twitter.com/naijcomhausa

Ku duba hotunanta a kasa

HOTUNA: Ku kalli jarumar yar fina-finan Kannywood Faty Muhammad a sabbin hotuna
Jarumar yar fina-finan Kannywood Faty Muhammad a sabbin hotuna

Asali: Legit.ng

Online view pixel