Al’umman Fulani da mutanen Mumuye sunyi mummunan karo a Taraba (HOTUNA)
1 - tsawon mintuna
Al’umman Fulani da mutanen Mumuye sunyi mummunan karo a Taraba, wanda yayi sanadiyan asaran kadarori da dama ciki harda gidaje da motoci
Sakamakon rahoton karo da ya afku tsakanin al’umman Fulanin Lushi da mutanen Mumuye a jihar Taraba, jam’an hukumar agajin gaggawa ta kasa tare da hadin gwiwar hukumar agajin gaggawa na jihar Taraba suje gurin da abun ya faru don ganin irin barnan da akayi domin bada taimako ga mutanen da abun ya shafa.
KU KARANTA KUMA: An kama babban barowon waya mai shekara 18
Har yanzu ba’a san abunda ya haddasa karon ba a tsakanin kabilan guda biyu.
Kalli karin hotuna na gurin da abun ya faru:
Asali: Legit.ng