Dubi wadannan sabbabin hotuna na Rahama Sadau
Kun tuna kyakkyawar jarumar wasan hausa na Kannywood da aka kora don ta bayyana a bidiyon waka na soyayya wanda ake ganin bai dace ba?
Kyakkyawar jarumar Kannywood da aka kora, Rahama Sadau na kara fitowa a cikin wasu sabbabin hotuna da ta yada, wanda ke bayyana tsantsar kyawu da jarumar ta kara.
KU KARANTA KUMA: Atiku, IBB na cikin ganawa
A halin yanzu Rahama ta karyata rade-radin canza addini bayan an zarge ta da yin watsi da addinin ta na Islama da kuma shirin komawa addinin Kirista don ta cimma manufar komawa Hollywood gaba daya.
Bayan Koran ta daga harkan fim din hausa, jarumar ta samu gayyata daga Jeta Amata da Akon zuwa Hollywood, don ta kasance cikin sabon wasan su “The American King.”
KU KARANTA KUMA: Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shugaban kasa Buhari na iya kiran Najeriya
Asali: Legit.ng