Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)

Tunda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara shugabancin Najeriya, mun ga hotunan sa iri-iri kuma da alama babu wani hoton sa da zai samo sabo ga kowa.

Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)
Shugaban kasa Muhammadu Buhari

Duk da haka akwai wasu hotunan shugaban kasar da bai shiga yanar gizo ba wanda mai hotonsa na musamman, Bayo Omoboriowo ya dauke shi.

Kamar yadda shugaban kasa Buhari ya tafi hutu don ganin likita a ranar Juma’a, 20 ga watan Janairu, mai hotonsa, Omoboriowo ya yanke shawarar nuna way an Najeriya wasu daga cikin hotunan shugaban kasa da ba’a taba gani ba, yayinda ya dauki lokacin say a daura su a shafinsa na yanar gizo.

Kalli hotunan shugaban kasar a kasa:

1.

Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da yarsa da kuma jikarsa

2.

Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)
Shugaban kasa Buhari na wasa da jikarsa

3.

Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)
Shugaban kasa Buhari na kokarin sanya hannu a kan wani takarda

4.

Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)
Shugaban kasa na kunya ne?

5.

Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)
Babu wanda ya san cewa shugaban kasa ya iya tuka jirgin sama

6.

Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)
Shugaba Buhari ya iya fuskar ban dariya idan wani ya nemi damun sa

7.

Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)
Iyali sune komai! Duk da cewan shugaban kasa mutun ne mai tarin aiki a gaban sa yana ba iyalansa lokacin sa da kulawa

8.

Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)
Jinjina ga shugaban kasar Najeriya

9.

Shugaban kasa na yaba wani zanen hotonsa a wani tafiya cikin jirgin shugaban kasa
Dubi hotuna 10 na shugaban kasa Buhari da baku taba gani ba (hotuna)

10.

Babu wanda ya san cewa shugaba Buhari na son tarihi

Asali: Legit.ng

Online view pixel