Kalli kyakkyawar yar tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu (hotuna)

Hausawa na cewa girman dan mutun ba wuya kuma haka iyaye ke kallon yayansu na girma har su zama cikakkun mutane. Tsohon shugaban hukumar EFCC ya kasance mahaifin kyakkyawar yarinya Fatima Ribadu.

Kalli kyakkyawar yar tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu (hotuna)
Sarauniyar babanta

1. Fatima ta kammala karatun ta daga makarantar Nigerian Turkish International College, Abuja a shekarar 2015

Kalli kyakkyawar yar tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu (hotuna)

2. Bakar yarinyar mai sheki ta kasance sarauniya gwanar iya rawa a makarantar ta

Kalli kyakkyawar yar tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu (hotuna)

KU KARANTA KUMA: An kama wasu malamai 2 kan laifin lalata yar shekara 6 da nuna mata wasannin batsa (hotuna)

3. Fatty ta kasance kyakkyawar yar tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu

Kalli kyakkyawar yar tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu (hotuna)

4. Matashiyar sarauniyar ta kasance baka mai sheki da kyau

Kalli kyakkyawar yar tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu (hotuna)

Yar autar shugaban kasa Buhari, Hanan Buhari ce ta dauki Fatima wadannan hotunan masu ban mamaki.

KU KARANTA KUMA: Hadaddun hotunan yan matan Indimi a gurin bikin Mustapha Indimi

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel