Fadar shugaban kasa ta musanta rahoton cire Ibrahim Magu

Fadar shugaban kasa ta musanta rahoton cire Ibrahim Magu

Fadar shugaban kasa ta karyata maganan cewa an kori mukaddashin shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa

Fadar shugaban kasa ta musanta rahoton cire Ibrahim Magu
Fadar shugaban kasa ta musanta rahoton cire Ibrahim Magu

Mai Magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya bayyana hakan ne a yau asabar,31 ga watan disamba ta shafi Tuwitarshi cewa , “ Babu rahoton da fadar shugaban kasa ta samu daga hannun babban lauyan tarayya akan al’amarin.

KU KARANTA: An kaiwa Buhari tutan Boko Haram

Karanta abinda yace:

1. Muna karanta rahotanni cewa an kori shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu.

2. Babu wani rahoton da fadar shugaban kasa ta samu daga hannun babban lauyan tarayya tarayya akan al’amarin.

Kafin yanzu, jaridar Guardian ta bada rahoton cewa an cire Magu a matsayin shugaban hukumar EFCC bisa ga rahoton ministan sharia Abubakar Malami S.A.N akan Ibrahim Magu

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng