Yan mata biyu sunyi doke doke akan Saurayi
1 - tsawon mintuna
Wata hastaniya ta kaure a kasar Kenya tsakanin wasu yan mata biyu wanda hakan ya kai ga fada da har suka yi doke doke duk don wani saurayi da dukkanin yan matan ke ikirarin soyayya da shi.
KU KARANTA:Zarah da Angonta sunyi aikin Umarah
Fadan da yan matan sukayi yayi kamari inda har sai da suka yayyaga ma juna kaya duk dai irin kokarin da mutanen dake wurin suka yi don raba tsakaninsu, amma hakan ya ci tura.
Wai, wasu dai abin kunya gaba suka ba shi.
Ku cigaba da bibiyan labarin mu a nan, ko a nan.
Asali: Legit.ng