An tuhumci faston katolika da lalata da ‘yan mata da luwadi
- An tona asirin Wani faston katolika a yanar giza akan bin matan da yakeyi
- Da aka tambaye sa ya musanta wannan zargi da ake masa
Asirin wani faston katolika ya tonu akan zargin da ake masa na lalata auren mutane. Game da cewar yar uwarsa, Okello na lalata da yan mata da dama.
A wata maganar rediyo da aka samu da muryan yar uwar fasto Steven Okello. Ta tona asirinsa cewa faston yana kwana da yan mata da dama har da maza.
KU KARANTA: Buratai ya bada umurnin karshe
Lokacin da Tuko Latest News suka tambayi Fasto Okello akan wannan al’amari, ya amince da cewan muryar yar uwarta ce.
Amma, faston wanda fasto ne a jami’ar katolika na Afrika ta yamma yace ana kokarin bata masa suna ne saboda wannan abu ya faru tun shekarar 2014.
Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa https://www.twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng