A kada, a raya, ina son Shanu na- inji Dan Fulani
1 - tsawon mintuna
Wani matashi dan Fulani ya bayyana tsananin soyayyarsa ga Shanunsa tare da jin dadin yi musu hidima ta hanyar kiwata su.
Matashin ya dauki hotunan dabbobin nasa ne inda yayi ma hoton take kamar haka:
Na fahimci cewar akwai wasu alfanu da mutu zai samu daga kiwon Shanu, Kadan daga ciki sune:
1. Zaka san dabbobinka, suma zasu nuna maka sani
KU KARANTA:An gano wani yaro da aka boye shi a cikin bango a garin Akure
2. Zaka samu natsuwa tare dasu, idan kana cikin damuwa
3. Zaka samu dattaku
Daga ganin fuskar matashin nan kasan yana jin dadin tarayya da dabbobinsa.
Zaku iya samun labaran mu a shafin Tuwita @naijcomhausa
Asali: Legit.ng