An hangi zanen hotunan Buhari yana waken tutan Najeriya
An hangi wasu sababbin hotunan shugaban kasa Muhammadu Buhari yana wanke tutan Najeriya a kafaffen yanar gizo sun watsu sosai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana wanke tutan Najeriya.
Hotunan dai wani ma'abocin amfani da tuwita ne mai suna Jack Obinyan-Buhari, ya sanya a sanya a shafinsa na tuwita, inda aka ga Buharin yana wanke tutan Najeriya cikin murna da kuma farin ciki, wanda hakan yabar mutane suna tofa albarkacin bakin su.
KU KARANTA: Wata yarinya da ta kammala digiri da daraja ta farko taba mata shawara
Mai dai mafani da shafin na tuwita, ya sanya hotunan ne tare kuma da rubutu kamar haka, kaci gaba dasa rai, saboda Baba yana wanke mana Najeriya sosai.(NGRN shugaban kasa Muhammadu Buhari).
A halin yanzu, wasu yan Najeriya suna rubuta iri-irin labarai game da Shugaba Buhari domin tattalin arzikin kasar ta koma baya.
Asali: Legit.ng