An kama mutum mai rike da kan mutum a cikin jama’a
1 - tsawon mintuna
Jami’an yan sanda sun damke wani mutum a ranan lahadi da kan wata mata a hannunsa.
An kama shi a yayinda ake yakin neman zabe a Accra na kaddamar da sabuwar jami’yyar adawa ta NPP.
KU KARANTA:Rikicin PDP ya kara ta’azzara bayan faruwar wannan lamarin mai sarkakkiya
Rahotanni sun nuna cewa mutane sun kusa kashe mutumin kafin jami’an yan sanda suka zo suka kwace shi daga hannunsu. Sai aka ganshi da kan mataccen mutum cikin leda a filin kamfe. Mutumin a yanzu yana ofishin yan sandan community 1 domin gudanar da bincike.
Asali: Legit.ng