Wasanni
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa a duniya, Lionel Messi ya magantu kan kungiyar kwallon kafa da zai yi ritaya inda ya ce a Inter Miami zai karkare kwallo.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar LP, Peter Obi ya ziyarci Tijjani Babangida a jihar Kaduna bayan ya gamu da hatsarin mota a watan Mayu.
Shahararren dan wasan Faransa, Kylian Mbappe ya koma kungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid bayan sanya hannu a kwantiragi tsakaninsa da kungiyar da ke Spain.
Real Madrid ta kasar Spain za ta kece da Borussia Dortmund ta kasar Jamus a wasan karshe na ɓa neman cin gasar kofin zakarun Turai (UCL) 2024 a Wembley.
Ronaldo ya zubar da hawaye bayan da kungiyarsa ta Al Nassr ta sha kashi a hannun Al Hilal a bugun fanariti a wasan karshe na gasar cin kofin sarki a ranar Juma'a.
Najeriya ta fuskanci koma baya yayin da tauraron dan wasanta Victor Osimhen ba zai taka leda a wasanni biyu na gasar cin kofin duniya na shekarar 2026 ba.
Dan kwallon kafar kasar Portugal Cristiano Ronaldo ya kafa tarihin zama dan kwallo da ya fi cin kwallo a kasahse hudu cikin kaka daya a duniyar kwallon kafa.
Sakamakon kamfanin INEOS ne ya mallaki Manchester United da kuma kungiyar Nice, ana fargabar daya daga cikin kungiyoyin ba zai buga gasar Europa a kaka mai zuwa ba.
Barcelona ta sallami Xavi, yayin da Hansi Flick ke shirin karbar mukamin. An yi tunanin za a tattauna makomar Xavi bayan wasan karshe na Barca a ranar Lahadi.
Wasanni
Samu kari