
Wasanni







Gasar Firimiyan Ingila na da dimbin magoya baya a Najeriya. Daga cikin masu kallon gasae har da manyan 'yan siyasa a Najeriya masu goyon bayan wasu kungiyoyi.

Cristiano Ronaldo ya ce ya fi kowa iya kwallo a tarihin duniya, ya fi Messi, Maradona, da Pele iya kwallo. Ya fadi dalilin da ya saka bai koma Barcelona ba.

Juventus na shirin biyan Euro 75m (N115.56bn) don sayen Victor Osimhen. Cinikin zai dogara ne kan siyar da Vlahovic da kuma samun gurbi a Champions League na badi.

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta nada sabon mai horar da kungiyar Super Eagles. NFF ta amince da nadin Eric Sekou Chelle a matsayin sabon kocin kungiyar.

An gudanar da bikin ba da kyautar gwarzon dan wasan Afirka a birnin Marrakesh da ke kasar Morocco inda Ademola Lookman na Najeriya ya yi nasarar lashewa.

Dan wasan Najeriya, Ademola Lookman da ya zamo zakaran dan kwallo a Afrika ya bayyana gwagwarmayar da ya yi a baya. Ya ce an sha masa dariya saboda gazawa

Dan wasan tawagar kwallon kafa ta Najeriya, Ademola Lookman ya zama gwarzon ɗan wasan nahiyar Afirka na wannan shekarar 2024, ya biyo sahun Osimhen.

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta samu nasara yayin da jami'ar 'yan sanda Juliet Chukwu ta lashe kambun danben EFC ta duniya da aka yi a Afrika ta Kudu.

Fitaccen mai tsaron ragar kungiyar Super Eagles a Najeriya, Stanley Nwabali ya yi babban rashin mahaifinsa a yau Juma'a 15 ga watan Nuwambar 2024.
Wasanni
Samu kari