Jihar Zamfara
Jam'iyyar AA reshen jihar Zamfara ta bukaci a gudanar da cikakken bincike kan harin da aka kai wa dan takararta na shugaban kasa a wurin jana'aiza a Osun.
Gwamnatin Zamfara ta tabbatar da cewa Gwamna Duda Lawal ya amimce da bai wa matasa yn bautar kasa, NYSC alawus, ya yaba da gudummuwar da suke ba da wa.
Dakarun Najeriya karkashin Operation Fansan Yamma sun kama mota makare da takalma irin na sojoji a jihar Zamfara. Ana zargin 'yan ta'adda za a mikawa.
Sanata Abdulaziz Yari ya musanta zargin cewa yana daukar nauyin zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu inda ya ce yana tare da. APC.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa dan ta'adda, Bello Turji bai gagari hukuma ba kuma da yarfae Alah ya kusa shiga hannun jami'an tsaron Najeriya.
Wata kungiyar fararen hula a Zamfara ta bayyana shirin ta na maka Bello Matawalle a kotu kan zargin amfani da takardar karatu mai dauke da ayoyin tambaya.
Akalla 'yan sanda uku aka tabbatar da sun rasa rayukansu yayin da motar sulke ta taka bam da ake zargin yan ta'adda ne suka dasa a jihar Zamfara.
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar ta lalata wasu bama-bamai da ake zargin 'yan bindiga suka dasa a kan titin Kunchin Kalgo da ke karamar hukumar Tsafe.
Wata kungiyar musulmi ta Najeriya ta jaddada muhimmanci addu'a a kokarin da ake yi na yakar ta'addanci da dawo da zaman lafiya mai dorewa a kasa.
Jihar Zamfara
Samu kari