Jihar Zamfara
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan jami'an tsaro a jihar Zamfara. Miyagun 'yan bindigan sun hallaka jami'an tsaro yayin harin.
Tsohon ɗan takarar PDP a jihar Zamfara, Mohammed Lawal, ya koma APC bayan ya zargi PDP da raina shi. Ya ce yana yarda da hangen nesan shugabannin APC.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi wa jami'an 'yan sa-kai na CJTF kwanton bauna a jihar Zamfara. Miyagun sun hallaka jami'an tsaron a artabun da aka yi.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu mutane a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun sace mutanen ne yayin wani hari karamar hukumar Bukkuyum.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa yan bindiga sun tare hanyar Gusau–Gummi a Zamfara da yammacin jiya Talata 7 ga watan Oktobar shekarar 2025.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi ta'aziyya kan rasuwar tsohon Jakadan Najeriya a kasar Tunisia. Marigayin ya rasu yana da shekara 82 a duniya.
Babban Fasto a cikin addinin Kirista, Elijah Ayodele ya yi hasashe game da wasu gwamnonin adawa da za su iya komawa APC inda ya gargadi Bola Tinubu.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. Miyagun 'yan bindigan sun yi kisa tare da sace mutane da dama a kan hanya.
Kakakin rundunar ’yan sandan jihar Zamfara, DSP Yazid Abubakar, ya tabbatar da sace kansiloli biyu a jihar da kuma wani limami bayan idar da sallar mangariba.
Jihar Zamfara
Samu kari