Jihar Zamfara
Sabuwar gwamnatin jihar Zamfara ta ce ko alama ba zata bi sawun tsohuwar gwamnatin Matawalle wajen jawo yan bindiga da tattaunawa neman zaman lafiya da su ba.
Bello Matawalle ya yi wa Zamfara kar-kaf, ya bar ma’aikata babu albashi, amma ya na rabon kudi. Shugaban APC ya ce ya raba masu N200m domin ayi hidimar sallah.
Jigo a jam'iyyar APC kuma tsohon sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Farfesa Abdullahi Shinkafi, ya riga mu gidan gaskiya a birnin tarayya Abuja a ranar Lahadi.
Sanata AbdulAziz Yari ya rabawa makwabtansa, yan IDP da marasa karfi a karamar hukumar Talata-Mafara ta jihar Zamfara raguna 500 don su yi bikin babban sallah.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya Abuja ta mayar da tsigaggen tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahadi Aliyu Gusau, kan muƙaminsa.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya bayyana cewa akan basussuka yake tafiyar da harkokin mulkin jihar Zamfara. Hakan a cewarsa ya samo asali ne daga.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya karyata labarin da ke yawo cewa, hukumar EFCC na nemansa ruwa a jallo tun bayan da ya bar kan karagar mulki a kwanakin baya.
Ƴan sanda sun tabbatar da sun mayar da dukkanin motocin tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, da suka kwace gidajensa. Kotu ce ta umarci yin hakan.
Wasu fusatattun daliban jami'ar tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara yanzu haka sun fantsama kan titi suna zanga-zanga kan garkuwa da abokan karatunsu ɗalibai 5.
Jihar Zamfara
Samu kari