Jihar Zamfara
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa dole ne makarantu su dauki matakan kariya da tsira daga gobara idan ta afku don ceton rayukan yara.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna alhininsa kan rasuwar da wasu Almajirai suka yi sakamakon gobarar da ta tashi a makarantar allon da suke karatu.
An samu asarar rayukan wasu dalibai bayan tashin wata mummunar gobara a wata makarantar allo da ke jihar Zamfara. Gobarar ta tashi ne da tsakar dare.
Shugaban jami'ar tarayya ta Gusau, Farfesa Muazu Abubakar, ya fito da bayanai a kan zargin cewa 'yan majalisa sun nemi shugabannin jami'o'i su bayar da cin hanci.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi magana kan rikicin da yake neman kan jam'iyyar PDP kasa. Gwamnan ya nuna cewa rikicin zai kara mata karfi.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a kauyukan jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da yin garkuwa da wasu.
Dakatattun Yan majalisar Zamfara guda 10 sun yi zanga-zanga a Abuja, suna cewa hakan barazana ce ga dimukuradiyya tare da neman a yi musu adalci.
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ba za ta zuba idanu wasu 'yan siyasa su na kokarin tunzura jama'a da haddasa fitina ba.
Jami'an DSS sun kama wani matashi da ya shigo da makamai daga Nijar zuwa Nijar. Matashin ya tsere yayin da sojoji suka nemi kama shi kafin a kamo shi daga baya.
Jihar Zamfara
Samu kari