Jihar Zamfara
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya zargi Gwamna Dauda Lawal kan rashin tabuka komai a kan harkar tsaro, ya ce ba ya neman shawarar magabatansa.
Dakarun sojoji sun samu nasarar halaka ƴan bindiga masu yawan gaske a wani sabon gumurzu da suka yi a jihar Zamfara. Sojojin sun kuma ƙwato makamai masu yawa.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe wasu 'yan ta'addan da suka addabi jama'a a jihohin Arewacin Najeriya. Arewa na yawan fama da barnar 'yan ta'adda musamman.
Jerin wasu da su ka gamu da irin bakin cikin Maryam Shetty a tarihin Najeriya. A 2023, akwai ‘dan takaran da ya ga haka, an yi haka a zaben Gwamnan Kogi a 2015.
Kakakin tsohon gwamnan jihar Zamfara, Anas Abdullahi Kaura ya yaba wa Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu bisa naɗa Bello Matawalle a matsayin muƙamin minista.
Jami'an yan sanda sun yi nasarar daƙile yunkurin yan bindiga na kai hari Caji Ofis din yan sanda na ƙaramar hukumar Zurmi a jihar Zamfara, an kama imfoma mace.
A rana ɗaya, majalisar dokokin jihar Zamfara ta aminceda naɗin sabbin kwamishinonin da mai girma gwamna, Dauda Lawal, ya aika mata da sunayensu ranar Alhamis.
Sojin sama sun yi luguden wuta kan 'yan bindiga tare da kashe manyansu biyu da suka hada da Ado Aliero da Dankarami a wani hari da suka kai a jihar Zamfara.
Jerin sunayen mutanen da Tinubu zai ba ministoci kashi na biyu ya fito ɗauke da sunayen tsofaffin gwamnoni guda biyar a cikinsa. Shugaban ma'aikatan fadar.
Jihar Zamfara
Samu kari