Jihar Zamfara
A wani mummunan harin yan bindiga, Hon. Muhammad Sala Wuta ya samu harbi a hannu da kafa yayin da yake kan hanyar zuwa Bukkuyum tare da wasu ’yan jam’iyya.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun hallaka jami'an tsaro na rundunar Askarawan Zamfara. Sun kuma yi awon gaba da makamai daga hannun jami'an tsaro.
Hukumar NiMet ta hasashen cewa za a yi ruwan sama mai karfi hade da tsawa daga Juma’a zuwa Lahadi a jihohin Arewa da Arewa ta Tsakiya a Najeriya.
Wasu lauyoyi ƴan gwagwarmaya sun kai ƙarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu gaban kotu a Abuja kan rashin tsaro da rikicin siyasar jihar Zamfara.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki kan matafiya a jihar Zamfara. Miyagun sun hallaka wasu fasinjoji tare da yin awon gaba da wasu zuwa cikin daji.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun tsaron Najeriya sun kai farmaki ga wasu yan ta'adda da suka kusa haura 300 a hanyar Kebbi da Zamfara, an kashe da dama.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabo batun sake fafatawa da Bello Matawalle a zaɓen shekarar 2027. Ya nuna cewa tsohon gwamnan ba zai kai labari ba.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya musanta jita-jutar da ake yaɗawa cewa ya gama shirin raba gari da jam'iyyar PDP kuma zai koma APC ko haɗakar ADC.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi artabu da jami'an rundunar Askarawan Zamfara da mafarauta. A yayin artabun an samu asarar rayukan mafarauta.
Jihar Zamfara
Samu kari