Jihar Zamfara
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation Fansan Yamma, sun ceto Shugaban Karamar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Hon. Nura Umar Abdullahi.
Yan bindigar da suka yi garkuwa da malaman addinin Musulunci shida a jihar Zamfara sun bukaci a biya su N30m a matsayin kudin fansa domin sakin su.
Miyagun yan bindiga sun kashe aƙalla mutane 13 a kauyuka uku da ke Masarautar Dansadau a ƙaramar hukumar Maru ta Jihar Zamfara bayan halaka jagoransu.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari ya sanar da rasuwar gwaggonsa, Hajiya Rakkiya Jibrin, wadda ta rasu tana da shekaru 85 a duniya
’Yan bindiga sun sace limaman Juma’a 6 a Zamfara, an fadi sunayensu yayin da jami’an tsaro ke ci gaba da neman su bayan sa’o’i 48 ba ji ta bakin 'yan bindiga ba.
Rundunar sojojin Najeriya ta fito ta yi magana kan rahotannin da ke cewa 'yan bindiga sun yi garkuwa da malaman addinin musulunci a gidan sanata Abdulazee Yari.
Rahotannin da ke shigowa daga Zamfara sun ce ‘yan bindiga sun sace wasu malaman addinin Musulunci da aka gayyata zuwa gidan Sanata Abdul’aziz Abubakar Yari.
Sanata Abdulaziz Yari zama lauyan shugaba Bola Tinubu, ya haska hikimar dokar haraji da cire tallafi. Darektan kamfen ya ce an kashe $7bn a sayen makamai.
Daraktan yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC, Sanata Abdulaziz Yari, ya ce babu wani ɗan takarar shugaban ƙasa da ya kai Shugaba Bola Ahmed Tinubu nagarta.
Jihar Zamfara
Samu kari